Sheikh Jafar Adam - Umdatul Ahkaam Part (2) Mp3 İndir

Kullanıcı oyu: 5,0/5 - ‎6 oy
En son sürüm: 2.8
Yükleme sayısı: 1.000+
Güncellendi: 2020/05/08

Bilgi

Lisans: Ücretsiz
Boyut: 82 MB
Mevcut sürüm: 2.8
Paket Adı: com.andromo.dev658544.app672211
Kategori: Yaşam Tarzı
Geliştirici: rrnapps
Gereken Android sürümü: Android 4.1 ve sonrası
İzinler: [ Diğerlerini görün ]
Ekran görüntüsü: [ Diğerlerini görün ]

Yenilikler

*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Assalamu Alaikum
Wannan uygulaması yana dauke da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Bölüm İki 2 (1 daga cikin apps 3) na Şeyh Ja'afar Mahmoud Adam, parlaklık muka ga ya dace muyi uygulama wanda mutane zasu su saurara a saukake
Uygulama din guda uku 3 sune kamar haka:
-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 1 Çevrimdışı Mp3
-Umdatul Ahkaam 2 - Sheikh Jafar Çevrimdışı Mp3
-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 3 Mp3 Çevrimdışı
Allah ya sakawa Şeyh Ja'afar Mahmud Adam ya kuma jikansa.
Kada kuma bir manta ayi derece na wannnan uygulaması beş yıldız.

* Tarihin Şeyh Cafar Mahmud Adam *

Bir haifi marigayi Şeyh Jaafar Mahmud Adam agarin Daura, shekara ta 1962
(ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Şeyh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin
su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, bir shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.
Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Şeyh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai
girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokacı daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Mısır Kültür Merkezi), sannan
kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Yetişkin Akşam Kursları, tunda a lokacin shekarunsa güneş wuce shekaru na birincil, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a 198. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , bir inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma
Şeyh Ja’afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Ustalar) bir Jami’ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (doktora), bir Jami’ar Usman Dan Fodiyo da Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na
farko, mutumin kasar Masar, Şeyh Abdul-Aziz Ali el-Mustafa, da kuma Malam
Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammed Shehu, mutumin Lokoja,
wanda Malam ya karancı nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa. Akwai kuma
Şeyh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, güneş hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Janaa'izabat Salaaizabat, Sabaun Nabawiy. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar
(Şeyh Ja'afar İslami Dokümantasyon Merkezi). Marigayi Şeyh Ja'afar Mahmud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.
Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.

Kurulum Talimatları

APK Dosyası Nedir?

Android Package Kit sözcüklerinin kısaltılmışı olan APK, Android uygulamalarını dağıtmakta ve yüklemekte kullanılan bir format. APK dosyası, cihazınızda yüklemeye yapmak için gerekli tüm öğeleri barındırır. Windows'taki EXE dosyaları gibi herhangi bir APK dosyasını Android'li cihazınıza kopyalayıp, onu kendiniz yükleyebilirsiniz. Uygulamaları bu şekilde elle yüklemeye "sideloading" deniyor.

  1. Bilgisayarda - PC Windows & MAC
  2. Android

Bilgisayarda .APK Nasıl Açılır

BlueStacks, Windows işletim sistemine sahip bilgisayarlar üzerinde Android oyunlarını oynamak veya Android uygulamalarını çalıştırmak için kullanabileceğiniz ücretsiz bir Android simülatörüdür.

  1. BlueStacks'i yukarıdaki bağlantı adresine tıklayarak hemen ücretsiz olarak indirebilirsiniz. İndir Bluestacks
  2. Programı indirdikten sonra nereye indirdiyseniz ikonuna çift tıklayarak kurulum ekranına geçiş yapmalı ve ilk karşılaştığınız sayfada sağ alttaki devam et tuşuna tıklayıp kurulum işlemlerini tamamlamanız gerekiyor.
  3. İndirdiğiniz APK’yı sağ tuş < - Birlikte Aç - > Bluestacks olarak çalıştırıp yükleyin.
  4. Artık bilgisayarınız üzerinden Sheikh Jafar Adam - Umdatul Ahkaam Part (2) Mp3 heyecanına ulaşabilirsiniz.

Android Cihaza .Apk Nasıl Yüklenir?

Bunları yükleyebilmek için cihazımıza ekstra bir .Apk yükleyici indirmemiz gerekiyor. Android işletim sistemine sahip olan tüm cihazlarda standart olan bu uygulamayı sizde her cihazınızda sorun yaşamadan kullanabilirsiniz.

  1. Cihazınızın "Ayarlar" menüsüne giriş yapın.
  2. Ayarlar penceresindeki "Güvenlik" bölümüne giriş yapın.
  3. Güvenlik ayarları sayfasında yer alan "Bilinmeyen kaynaklar" seçeneğini işaretleyin.
  4. Artık APK uzantılı dosyaları çalıştırarak Play Store haricinden oyun ve uygulama yükleyebilirsiniz.

Yorumlar

Kullanıcı oyu: 5,0 - 6 oy
5
0
4
0
3
0
2
0
1
6

(*) is required

  • WAKE_LOCK
  • WRITE_EXTERNAL_STORAGE
  • WRITE_SETTINGS
  • FOREGROUND_SERVICE
  • INTERNET
  • ACCESS_NETWORK_STATE
  • READ_EXTERNAL_STORAGE