Guzurin Mahajjata mp3 - Sheikh Ja'afar Mahmud Adam İndir
Bilgi
Mai bayanin shine mariya Şeyh Cafer Mahmud Adam.
Sheik Jafar ya sakawa wannan lakca, GUZURIN MAHAJJATA'yı aldı. Cikakken bayan da zai zamto JAGORAN MAHAJJATA yayin aikin Hajji ko Umre.
A cikin wannan manhajja zaku samu cikakken bayanin aikin hajji da umrah kamar haka:
- Daukan ihrami (wato kayan da mahajjaci ko mahajjaciya zai daura domin shiga aikin umre ko hajji kai tsaye)
- Niyya wajen mikati. Ben iren Miqati'yim. Ina ne miqatin 'yanuwa' yan Najeriya (Juhufa) yake a yanzu? Duba cikin manhajja domin samun cikakken bayani kan dukkan miqatin da manzon Allah (s.a.w) yayi bayani.
- Bayani kan ire-iren aikin hajji.
1. Ifradi
2. Qirani
3. Tamattu'i
Wanne yafi falala kuma wanne annabi (s.a.w) yayi a hajjinsa ta farko wacce kuma itace hajjin bankwana din? Saurari Şeyh Cafer Mahmud.
- Shiga masallacin Ka'abah da bayanin sallah raka'a biyu, shafan hajaril aswad, dawafi (tawaf), shafan rukunun yamani, da kuma sumbatar multazal wajto wajen da ke tsakanin hajaril aswad da kuma kofar shiga cikin dakin kaaba.
- Bayani kan Sa'i wato tafiya tsakanin duwatsun SAFA da MARWA. Akwai cikakken bayani cikin wannan manhajja. Allah ya sakawa şeyhi Jafar da alkhairi Allah kuma ya gafartawa malam jafar.
Shan ruwan ZAM-ZAM. Shin me akeso mutum ya karanta koya roka yayin shan wannan ruwa na zamzam? Mene ne Fa'idar shan ruwan ZAM-ZAM? Akwai cikakken bayani aciki.
- Bayan kammala dawafi (Tawaf - zagayen dakin kaabah) da saey tsakanin safa da marwa sai saysaye wato rage gashin kai. Idan mutum yayi wannan toh alhamdulillahi aikin umre ya kammala. Sai mai aikin hajji ya jira cire Ihraminsa ya jira ranar takwas ga wata. Toh me mutum zaiyi bir özenti tsakani mi? Saurari bayanin şeyhi jaafar cikin wannan manhajja.
- Ranar takwas ga wata mahajjata zasu fito daga masaukinsu domin aikin hajji suna masu yin niyyar labbaikallahumma hijjatan ko hajjan. Bayan niyya sai talbiyya sannan a tafi har Minna ko Mina. Ben zasuyi bir kutu? Duba manhajja domin cikakken bayani.
- Ranar Tara ga watan zhulhijja Itace ranar Arfa wato ranar hawan DUTSEN ARFA (Arafat Dağı). Şeyh Cafer yayi bayani cikakke ayi sauraro lafiya.
- Minna zuwa Muzdalifa zuwa Urana? Sannan zuwa Nanira Arfa kusa da mashigar olabilir. Saurari bayani sheik Jafar kan me annabi (s.a.w) yayi a wadannan wajaje.
- Dawowa daga ARAFA zuwa muzdalifa. Kwanan muzdalifa shin me akeso mai aikin hajji yayi a wannan cesaret?
- Dawowa daga muzdalifa zuwa Minna. Munje ARFA ranar tara ga wata, mundawo muzdalifah da daddare mun kwana bir muzdalifah gari ya waye mundawo Minna ranar goma ga wata. Tsakanin muzdalifa da Minna akwai wajen da aka halakar da ashabul fil, me ya kamata alhaji yayi a waje? Saurari bayani cikin manhajja.
- Bir minna akwai aiki hudu: jifa, yanka, aski, dawafi. Mukan fassara jifan da akeyi a aikin hajji da jifan shaidan amma hakan ba cikin ayah ko hadisi yazo ba. Kawai dai jifane mutum zaije yayi a gurare guda uku yayin aikin hajji. Saurari sheikh jafar domin cikakken bayan da hukuncin yadda ake jifan.
- Bayan Jifa, yanka da aski da dawaf ifada toh mutum zai iya kwance ihraminsa. Idan mutum yaje da iyalinsa toh babu laifi don ya kusancesu. Saurari malam Jafar cikin guzurin mahajjata kashi na biyu dake cikin wannan manhajja.
- Yanzu sai kwanakin Minna. Yau goma ga wata. Mahajjata zasu kwana gari ya waye sha daya kenan, sannan sha biyu sannan sha uku. Sha daya da sha biyu sune wajibi. Ben bir kwanakin Minna akeyi? Saurari mallam jafar cikin manhajja.
- Bayan ranakun Minna sai dawowa Makkah kuma. Sannan sai dawafil wada wato dawafin bankwana.
Sannan malam jafar yayi bayanin ziyara zuwa madinah da kuma sauran hane-hane da hukunce hukuncen aikin hajji.
- Tambayoyin şeyhi Cafer kan aikin hajji da umre.
Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.
Sannan a yadata ga 'yanuwa musulmai. Jazakumullahu khair
Kurulum Talimatları
APK Dosyası Nedir?
Android Package Kit sözcüklerinin kısaltılmışı olan APK, Android uygulamalarını dağıtmakta ve yüklemekte kullanılan bir format. APK dosyası, cihazınızda yüklemeye yapmak için gerekli tüm öğeleri barındırır. Windows'taki EXE dosyaları gibi herhangi bir APK dosyasını Android'li cihazınıza kopyalayıp, onu kendiniz yükleyebilirsiniz. Uygulamaları bu şekilde elle yüklemeye "sideloading" deniyor.
Bilgisayarda .APK Nasıl Açılır
BlueStacks, Windows işletim sistemine sahip bilgisayarlar üzerinde Android oyunlarını oynamak veya Android uygulamalarını çalıştırmak için kullanabileceğiniz ücretsiz bir Android simülatörüdür.
- BlueStacks'i yukarıdaki bağlantı adresine tıklayarak hemen ücretsiz olarak indirebilirsiniz. İndir Bluestacks
- Programı indirdikten sonra nereye indirdiyseniz ikonuna çift tıklayarak kurulum ekranına geçiş yapmalı ve ilk karşılaştığınız sayfada sağ alttaki devam et tuşuna tıklayıp kurulum işlemlerini tamamlamanız gerekiyor.
- İndirdiğiniz APK’yı sağ tuş < - Birlikte Aç - > Bluestacks olarak çalıştırıp yükleyin.
- Artık bilgisayarınız üzerinden Guzurin Mahajjata mp3 - Sheikh Ja'afar Mahmud Adam heyecanına ulaşabilirsiniz.
Android Cihaza .Apk Nasıl Yüklenir?
Bunları yükleyebilmek için cihazımıza ekstra bir .Apk yükleyici indirmemiz gerekiyor. Android işletim sistemine sahip olan tüm cihazlarda standart olan bu uygulamayı sizde her cihazınızda sorun yaşamadan kullanabilirsiniz.
- Cihazınızın "Ayarlar" menüsüne giriş yapın.
- Ayarlar penceresindeki "Güvenlik" bölümüne giriş yapın.
- Güvenlik ayarları sayfasında yer alan "Bilinmeyen kaynaklar" seçeneğini işaretleyin.
- Artık APK uzantılı dosyaları çalıştırarak Play Store haricinden oyun ve uygulama yükleyebilirsiniz.
Önceki versiyonlar
Yorumlar
(*) is required
Benzer
Abyadapps'dan Daha Fazla
Üst Sıralar