Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud 2003 Part 1 İndir
Bilgi
Tam Tefsir Şeyh Cafer Mahmud Adam 2003 serisi Bölüm 1
*** Tarihin Şeyh Cafer Mahmud Adam ***
Bir haifi marigayi Şeyh Ja'afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964).
Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, a wurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini.
Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin su, wanda kuma shi ne musabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.
Tun kafin zuwansu Kano, tuni marigayi Şeyh Jaafar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978.
Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar
ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Mısır
Kültür Merkezi), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Adult Evening Classes, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru
na birincil, amma duk da haka bir özenti lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Haka ya rika yin wannan karatu guda biyu: Waccan makarantar ya je ta da daddare bayan sallar isha'i, waccan kuma ta koyo harshen larabcin da yamma. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar
GATC Gwale 1984'te bir şekere, 1988'de kuma ya kammala bir şekere.
A shekara ta 1989, malam jafar ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannanan kuma ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Yüksek Lisans) a Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), Jami’ar Usman Dan Fodiyo da Take Sokoto.
Daga cikin malamansa na ilimi, akwai:
- malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa
- Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa
- Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa.
-Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK
- Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano.
Daga cikin malaman mallam jafar na jami'a kuma akwai: Sheikh Abdurrafi'u da Dr. Khalid Assabt.
Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da:
1. Karatun alkurani mai girma wato şeyh ja'afar mahmoud Kur'an-ı Kerim tilaveti
2. Kur'an-ı Kerim mp3 şeyh Cafer Mahmud'un tam tefsiri
3. Kitab tauhid
4. Umdatul Ahkaam
5. Arba'una Hadiith
6. Kashfusshubuhaat
7. Bulugul Maraam
8. Riyaadussalihiin
9. Sıratun Nabawiy
10. Ahkaamul Janaa'iz
11. Siffatus Salaatun Nabi
Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar (Sheikh Ja'afar İslami Dokümantasyon Merkezi).
Marigayi Şeyh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, bir daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga konuna cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa, kuma an binne shi ne a makabartar Dorayi.
Kurulum Talimatları
APK Dosyası Nedir?
Android Package Kit sözcüklerinin kısaltılmışı olan APK, Android uygulamalarını dağıtmakta ve yüklemekte kullanılan bir format. APK dosyası, cihazınızda yüklemeye yapmak için gerekli tüm öğeleri barındırır. Windows'taki EXE dosyaları gibi herhangi bir APK dosyasını Android'li cihazınıza kopyalayıp, onu kendiniz yükleyebilirsiniz. Uygulamaları bu şekilde elle yüklemeye "sideloading" deniyor.
Bilgisayarda .APK Nasıl Açılır
BlueStacks, Windows işletim sistemine sahip bilgisayarlar üzerinde Android oyunlarını oynamak veya Android uygulamalarını çalıştırmak için kullanabileceğiniz ücretsiz bir Android simülatörüdür.
- BlueStacks'i yukarıdaki bağlantı adresine tıklayarak hemen ücretsiz olarak indirebilirsiniz. İndir Bluestacks
- Programı indirdikten sonra nereye indirdiyseniz ikonuna çift tıklayarak kurulum ekranına geçiş yapmalı ve ilk karşılaştığınız sayfada sağ alttaki devam et tuşuna tıklayıp kurulum işlemlerini tamamlamanız gerekiyor.
- İndirdiğiniz APK’yı sağ tuş < - Birlikte Aç - > Bluestacks olarak çalıştırıp yükleyin.
- Artık bilgisayarınız üzerinden Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud 2003 Part 1 heyecanına ulaşabilirsiniz.
Android Cihaza .Apk Nasıl Yüklenir?
Bunları yükleyebilmek için cihazımıza ekstra bir .Apk yükleyici indirmemiz gerekiyor. Android işletim sistemine sahip olan tüm cihazlarda standart olan bu uygulamayı sizde her cihazınızda sorun yaşamadan kullanabilirsiniz.
- Cihazınızın "Ayarlar" menüsüne giriş yapın.
- Ayarlar penceresindeki "Güvenlik" bölümüne giriş yapın.
- Güvenlik ayarları sayfasında yer alan "Bilinmeyen kaynaklar" seçeneğini işaretleyin.
- Artık APK uzantılı dosyaları çalıştırarak Play Store haricinden oyun ve uygulama yükleyebilirsiniz.
Önceki versiyonlar
Yorumlar
(*) is required
Benzer
Abyadapps'dan Daha Fazla
Üst Sıralar